Sunshine Online RadioZANGA-ZANGAR LUMANA A KADUNA

Al’umma a Gonin Gora dake babbar hanyar Kaduna zuwa Abuja sun rufe hanya domin yawan sace mutane da akeyi a garin sun ce a cikin kwana uku an sace mutum fiye da 80.

Shiyasa suka fita zanga zanga domin a dau mataki da don shawo kan rashin tsaro da ake fuskanta.

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *