Sunshine Online RadioShugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya kaddamar da kamfanin man Fetur na Kasar wato NNPC a matsayin kamfani, mai cin gashin kasa bayan ya kwashe shekaru 45 a karkashin gwamnati, abin da ya nuna cewar kamfanin ya koma hannu ’yan Kasuwa.

Bikin sake kaddamar da kamfanin NNPCn an gudanar da shine a gaban dukkanin masu ruwa da tsaki na ciki da wajen Najeriyar.
Muhammad Kabir Yusuf na dauke da rahoto akai.

@rfi

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *